Tutar Amurka
Tutar Amurka
Hoto: The White House
Gabatarwa
Tutar Amurka an tsara ta cikin launuka uku: shuɗi, ja da kuma farin launi. Sifar Tuta
- Shuɗin dagi: yana daga saman kusurwar tutar ta hagu wadda ke ɗauke da taurari hamsin. Waɗannan taurari suna wakiltar adadin jahohin Tarayyar Amurka ne guda hamsin.
- Farare da shuɗayen layuka: Akwai farare da shuɗayen layuka guda goma sha uku da aka jera su a kwance. Waɗannan layuka kuma suna wakiltar adadin asalin tsofaffin ƙasashen mulkin-mallaka ne da suka kafa tushen wannan Tarayya ta Amurka. Ana kiran waɗannan ƙasashe da Old Glory a Turance.
- Shafin Tarihi
- Tarihin Amurka
- Shugaban Ƙasa
- Shugabannin Ƙasa
- Fadar Ƙasa
- Majalisar Tarayya
- Majalisar Dattawa
- Majalisar Wakilai
- FBI
- Ƙabilun Amurka
- Kundin Tsarin Mulki
- 'Yan Ƙasanci
- Lambobin Yabo
- Jama'iyyun Siyasa
- Tutar Amurka
- Hatimi
- Jahohin Asali 13
- Jahohi 50 da Sunaye
- Jahohi 50 da Birane
- Ziri
- Zamani Ƙanƙara
Tura wannan shafi zuwa ga abokai ta:
TweetLatsa madannin "Like" ka nuna goyon baya ko kuma "Share" ka yaɗa shafin